IQNA - Wani dalibi mai goyon bayan Falasdinu ya nemi Trump da ya biya shi diyyar dala miliyan 20 saboda tsare shi ba bisa ka'ida ba.
Lambar Labari: 3493527 Ranar Watsawa : 2025/07/11
Tehran (IQNA) kamar kullum hankoron masarautar Al Saud dai shi ne ta aiwatar da abin da zai faranta ran mahukuntan Amurka, wannan karon tana aiwatar da hakan ne ta hanyar matsin lamba a kan Lebanon.
Lambar Labari: 3486575 Ranar Watsawa : 2021/11/18